Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 40 - Ghafir
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 57 — Surah Ghafir 40:57
Lalle halittar sammai da ƙasã, ita ce mafi girma daga halittar mutãne, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba