Back to Languages

Hausa - Chapter 40 - Ghafir

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 79 — Surah Ghafir 40:79

Allah ne Wanda Ya sanya muku dabbõbi dõmin ku hau daga gare su, kuma daga gare su kuke ci