Back to Languages

Hausa - Chapter 41 - Fussilat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 31 — Surah Fussilat 41:31

Mũ ne majibintanku a cikin rãyuwar dũniya da kuma a cikin Lãhira, kuma a cikinta kunã da abin da rãyukanku ke sha'awa, kuma kunã da abin da kuke kira (akawo muku) a cikinta