Back to Languages

Hausa - Chapter 41 - Fussilat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 34 — Surah Fussilat 41:34

Kuma kyautatãwa bã ta daidaita kuma haka mũnanãwa. Ka tunkuɗe cũta da abin da yake mafi kyau, sai ga shi wanda akwai ƙiyayya a tsakaninka da tsakaninsa, kamar dai shi majibinci ne, masoyi