Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 41 - Fussilat
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 48 — Surah Fussilat 41:48
Kuma abin da suka kasance sunã kira a gabãnin haka ya ɓace musu, kuma suka yi zaton cẽwa bã su da wata mafakã