Back to Languages

Hausa - Chapter 41 - Fussilat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 53 — Surah Fussilat 41:53

Zã Mu nũna musu ãyõyin Mu a cikin sãsanni da kuma cikin rãyukansu, har ya bayyana a gare su cẽwã lalle (Alƙur'ãni), shi ne gaskiya. Ashe, kuma Ubangijinka bai isa ba, ga cẽwa lalle Shĩ halartacce ne a kan kowane abu ne