Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 47 - Muhammad
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 23 — Surah Muhammad 47:23
Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu