Back to Languages

Hausa - Chapter 49 - Al-Hujurat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 16 — Surah Al-Hujurat 49:16

Ka ce: "Kuna sanar da Allah ne game da addininku, alhãli kuwa Allah Yã san abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Allah Masani ne ga dukan kõme