Back to Languages

Hausa - Chapter 49 - Al-Hujurat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 2 — Surah Al-Hujurat 49:2

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Kada ku ɗaukaka saututtukanku* bisa sautin Annabi, kuma kada ku bayyana sauti gare shi a magana, kamar bayyanãwar sãshenku ga sãshe, dõmin kada ayyukanku su ɓãci, alhãli kuwa kũ ba ku sani ba