Back to Languages

Hausa - Chapter 49 - Al-Hujurat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 9 — Surah Al-Hujurat 49:9

Kuma idan jama'a biyu ta mũminai suka yi yãki, to, kuyi sulhu, a tsakãninsu. Sai idan ɗayansu ta yi zãlunci a kan gudar, to, sai ku yãƙi wadda ke yin zãlunci har ta kõma, zuwa ga umurnin Allah. To, idan ta kõma, sai ku yi sulhu a tsakãninsu da ãdalci kuma ku daidaita.* Lalle Allah na son mãsu daidaitãwa