Back to Languages

Hausa - Chapter 57 - Al-Hadid

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 18 — Surah Al-Hadid 57:18

Lalle mãsu gaskatãwa maza da mãsu gaskatãwa mãtã, kuma suka ranta wa Allah rance mai kyau, anã riɓanya musu, kuma suna da wani sakamako na karimci