Back to Languages

Hausa - Chapter 57 - Al-Hadid

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 8 — Surah Al-Hadid 57:8

kuma me ya same ku, bã zã ku yi ĩmãni ba da Allah, alhãli kuwa manzon Sa na kiran ku dõmin ku yi ĩmãni da Ubangijinku, kuma lalle Allah Ya karɓi alkawarinku (cẽwa zã ku bauta Masa)? (Ku bauta Masa) idan kun kasance* mãsu ĩmãni