Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Anam (6)
/
Verse 156
Back to Languages
Hausa - Chapter 6 - Al-Anam
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 156
— Surah Al-Anam 6:156
(Dõmin) kada ku ce: "Abin sani kawai, an saukar da littãfi a kan ƙungiya* biyu daga gabãninmu, kuma lalle ne mũ, mun kasance, daga karatunsu, haƙĩƙa, gãfilai
View verse 6:156 page →
·
Raw JSON