Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 6 - Al-Anam
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 42 — Surah Al-Anam 6:42
Kuma lalle Mun aika zuwa ga al'ummai daga gabãninka, sai Muka kãmã su da tsanani da cũta, tsammãninsu zã su ƙanƙan da kai