Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 6 - Al-Anam
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 72 — Surah Al-Anam 6:72
Kuma (an ce mana): Ku tsai da salla kuma ku bĩ shi (Allah) da taƙawa kuma Shi ne wanda Yake zuwa gare Shi ake tãra ku