Back to Languages

Hausa - Chapter 62 - Al-Jumuah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 10 — Surah Al-Jumuah 62:10

Sa'an nan idan an ƙarẽ salla, Sai ku wãtsu a cikin ƙasã kuma ku nẽma daga falalar Allah, kuma ku ambaci sũnan Allah da yawa ɗammãninku, ku sãmi babban rabo