Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 62 - Al-Jumuah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 4 — Surah Al-Jumuah 62:4
Waccan wata falalar Allah ce Yanã bãyar da ita ga wanda Yake so. Kuma Allah ne Ma'abũcin dukan falala mai girma