Back to Languages

Hausa - Chapter 62 - Al-Jumuah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 8 — Surah Al-Jumuah 62:8

Ka ce "Lalle mutuwar nan da kuke gudũ daga gareta, to, lalle ita mai haɗuwa da ku ce sa'an nan kuma anã mayar da kũ zuwa ga masanin fake da bayyane, dõmin Ya bãku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa