Back to Languages

Hausa - Chapter 62 - Al-Jumuah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 9 — Surah Al-Jumuah 62:9

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan anyi kirã zuwã ga salla a rãnar Jumu'a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar* ciniki. Wancan ɗinku ne mafi alhẽri a gare ku idan kun kasance kunã sani