Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Anfal (8)
/
Verse 36
Back to Languages
Hausa - Chapter 8 - Al-Anfal
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 36
— Surah Al-Anfal 8:36
Lalle ne waɗanda suka kãfirta, sunã ciyar da dũkiyõyinsu, dõmin su kange daga hanyar Allah; to, zã a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadãma a kansu, sa'an nan kuma a rinjãye su. Kuma waɗanda suka kãfirta zuwa ga Jahannama ake tãra su
View verse 8:36 page →
·
Raw JSON