Back to Languages

Hausa - Chapter 8 - Al-Anfal

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 57 — Surah Al-Anfal 8:57

To, in dai ka kãma su a cikin yãƙi, sai ka kõre* waɗanda suke a bãyansu, game da su, tsammãninsu, zã su dinga tunãwa