Back to Languages

Hausa - Chapter 8 - Al-Anfal

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 61 — Surah Al-Anfal 8:61

Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lãfiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dõgara ga Allah: Lalle ne Shĩ, Mai ji ne Masani