Back to Languages

Hausa - Chapter 8 - Al-Anfal

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 64 — Surah Al-Anfal 8:64

Ya kai Annabi! Ma'ishinka Allah ne, kai da wanda ya biye maka daga mũminai