Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 8 - Al-Anfal
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 68 — Surah Al-Anfal 8:68
Bã dõmin wani Littãfi daga Allah ba, wanda ya gabãta,* dã azãba mai girma daga Allah tã shãfe ku a cikin abin da kuka kãma