Back to Languages
Hausa - Chapter 103
Translation by Abubakar Mahmood Jummi
Verse 1
Ina rantsuwa da zamani
Verse 2
Lalle ne mutum yana a cikin hasara
Verse 3
Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara)