Back to Languages

    Hausa - Chapter 106

    Translation by Abubakar Mahmood Jummi

    Verse 1

    Saboda sabon kuraishawa

    Verse 2

    Sabon su na tafiyar hunturu da ta bazara

    Verse 3

    Saboda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah)

    Verse 4

    wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsoro