Back to Languages

    Hausa - Chapter 108

    Translation by Abubakar Mahmood Jummi

    Verse 1

    Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa

    Verse 2

    Saboda haka, ka yi salla domin Ubangijinka, kuma ka soke (baiko, wato sukar raƙumi)

    Verse 3

    Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka