Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter
Hausa - Chapter 109 - Al-Kafirun
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Kafirun 109:1
Ka ce: "Ya ku kafirai
Verse 2 — Surah Al-Kafirun 109:2
Ba zan bauta wa abin da kuke bauta wa ba
Verse 3 — Surah Al-Kafirun 109:3
Kuma ku, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bauta wa ba
Verse 4 — Surah Al-Kafirun 109:4
Kuma ni ban zama mai bauta wa abin da kuka bauta wa ba
Verse 5 — Surah Al-Kafirun 109:5
Kuma ku, ba ku zama masu bauta wa abin da nake* bauta wa ba
Verse 6 — Surah Al-Kafirun 109:6
Addininku na gare ku, kuma addinina yana gare ni