Back to Languages

Hausa - Chapter 110 - An-Nasr

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 1 — Surah An-Nasr 110:1

Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara

Verse 2 — Surah An-Nasr 110:2

Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya

Verse 3 — Surah An-Nasr 110:3

To, ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tuba ne