Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter
Hausa - Chapter 112 - Al-Ikhlas
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Ikhlas 112:1
Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaici
Verse 2 — Surah Al-Ikhlas 112:2
Allah wanda ake nufin Sa da buƙata
Verse 3 — Surah Al-Ikhlas 112:3
Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba
Verse 4 — Surah Al-Ikhlas 112:4
Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi