Back to Languages

Hausa - Chapter 113 - Al-Falaq

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 1 — Surah Al-Falaq 113:1

Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya

Verse 2 — Surah Al-Falaq 113:2

Daga sharrin abin da Ya halitta

Verse 3 — Surah Al-Falaq 113:3

Da sharrin dare, idan ya yi duhu

Verse 4 — Surah Al-Falaq 113:4

Da sharrin mata masu tofi a cikin kuduri

Verse 5 — Surah Al-Falaq 113:5

Da sharrin mai hasada idan ya yi hasada