Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 111 - Al-Masad
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Masad 111:1
Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka
Verse 2 — Surah Al-Masad 111:2
Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra
Verse 3 — Surah Al-Masad 111:3
Zã ya shiga wuta mai hũruwa
Verse 4 — Surah Al-Masad 111:4
Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta)
Verse 5 — Surah Al-Masad 111:5
A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma)