Back to Languages

Hausa - Chapter 16 - An-Nahl

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 104 — Surah An-Nahl 16:104

Lalle ne waɗanda bã su yin ĩmãni da ãyõyin Allah, Allahbã zai shiryar da su ba, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi