Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 16 - An-Nahl
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 107 — Surah An-Nahl 16:107
Waɗancan ne kãfirai dõmin sun fĩfĩta son dũniya a kan Lãhira, kuma lalle ne Allah bã Ya shiryar da mutãne kãfirai