Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 16 - An-Nahl
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 108 — Surah An-Nahl 16:108
Waɗancan ne waɗanda Allah Ya bice hasken zukãtansu da jinsu da gannansu. Kuma waɗan can sũ ne gafalallu