Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 16 - An-Nahl
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 22 — Surah An-Nahl 16:22
Abin bautawarku, abin bautãwa ne guda, to, waɗanda ba su yin ĩmãni da Lãhira, zukãtansu mãsu musu ne, kuma su makangara ne