Back to Languages

Hausa - Chapter 16 - An-Nahl

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 40 — Surah An-Nahl 16:40

Abin sani kawai, Maganar Mu ga wani abu idan Mun nufe shi, Mu ce masa, "Ka kasance; sai yanã kasancẽwa