Back to Languages

Hausa - Chapter 16 - An-Nahl

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 51 — Surah An-Nahl 16:51

Kuma Allah Ya ce: "Kada ku riƙi abũbuwan bautãwa biyu. Abin sani kawai, wanda ake bautãwa guda ne, sa'an nan sai kuji tsõro Na, Ni kawai