Back to Languages

Hausa - Chapter 16 - An-Nahl

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 98 — Surah An-Nahl 16:98

Sa'an nan idan ka karantã *Alƙur'ãni, sai ka nẽmi tsari ga Allah daga shaiɗan jẽfaffe