Back to Languages

Hausa - Chapter 24 - An-Nur

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 10 — Surah An-Nur 24:10

Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku, da rahamar Sa, kuma cẽwa Allah Mai karɓar tũba ne, Mai hikima