Back to Languages

Hausa - Chapter 24 - An-Nur

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 29 — Surah An-Nur 24:29

Bãbu laifi a kanku, ga ku shiga gidãje waɗanda bã zaunannu ba, a cikinsu akwai waɗansu kãya nãku. Kuma Allah Yanã sanin abin da kuke nũnãwa, da abin dakuke ɓãyẽwa