Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 28 - Al-Qasas
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 56 — Surah Al-Qasas 28:56
Lalle ne kai bã ka shiryar* da wanda ka so, amma kuma Allah Yanã shiryar da wanda Yake so, kuma Shi ne Mafi sani daga mãsu shiryuwa