Back to Languages

Hausa - Chapter 41 - Fussilat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 17 — Surah Fussilat 41:17

Kuma amma Samũdãwa, sai Muka shiryar da su, sai suka fi son makanta a kan shiriya, dõmin haka tsawar azãbar wulãkanci, ta kamã su sabõda abin da suka kasance sunã aikatãwa (dõmin nẽman wata fã'ida)