Back to Languages

Hausa - Chapter 41 - Fussilat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 5 — Surah Fussilat 41:5

Kuma suka ce: "Zukatanmu nã a cikin kwasfa daga abin da kake Kiran mu zuwa gare shi, kuma a cikin kunnuwanmu akwai wani nauyi, kuma daga tsakaninmu da tsakaninka akwai wani shãmaki. sahõda haka ka yi aiki, lalle mũ mãsu aiki ne