Back to Languages

Hausa - Chapter 62 - Al-Jumuah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 1 — Surah Al-Jumuah 62:1

Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin kasã sunã tasbĩhi ga Allah, Mamallaki, Mai tsarki' Mabuwãyi, Mai hikima