Back to Languages

Hausa - Chapter 65 - At-Talaq

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 10 — Surah At-Talaq 65:10

Allah Ya yi musu tattalin wata azãba mai tsanani. Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, yã ma'abũta hankula, waɗanda suka yi ĩmãni! Haƙĩƙa Allah Ya saukar da wata tunãtarwa zuwa gare ku