Back to Languages

Hausa - Chapter 65 - At-Talaq

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 7 — Surah At-Talaq 65:7

Sai mawadãci ya ciyar daga wadãtarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa, to, sai ya ciyar daga abin da Allah Ya bã shi. Allah bã Ya kallafa wa wani rai fãce abin da Ya bã shi. Allah zai sanya sauƙi a bãyan tsanani