Back to Languages

Hausa - Chapter 79 - An-Naziat

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 16 — Surah An-Naziat 79:16

A lõkacin da Ubangijinsa Ya kirãye shi, a cikin kwari mai tsarki, wato Duwã