Back to Languages

Hausa - Chapter 98 - Al-Bayyinah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 8 — Surah Al-Bayyinah 98:8

Sakamakonsu, a wurin Ubangijinsu, shi ne gidajen Aljannar zama, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã madawwama a cikinta har abada. Allah Ya yarda da su, kuma su, sun yarda da Shi. wannan sakamako ne ga wanda ya ji tsõron Ubangijinsa