Back to Languages

Hausa - Chapter 95 - At-Tin

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 1 — Surah At-Tin 95:1

Ina rantsuwa da Attinu da Azzaitun

Verse 2 — Surah At-Tin 95:2

Verse 3 — Surah At-Tin 95:3

Da wannan gari* amintacce

Verse 4 — Surah At-Tin 95:4

Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa

Verse 5 — Surah At-Tin 95:5

Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni

Verse 6 — Surah At-Tin 95:6

Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda ba ya yankewa

Verse 7 — Surah At-Tin 95:7

To, bayan haka me ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bayan Tashin ¡iyama)

Verse 8 — Surah At-Tin 95:8

Ashe Allah ba Shi ne Mafi masu hukunci kyawon hukunci ba